Monday, March 26, 2007

Gaskiya Bata Sake Gashi; M Mu'azu Hadejia

Tarihin Malam Mu'azu Hadejia, dan takaitacce ne. Ya rasu yana da Shekara 38, domin acikin 1958 ya rasu. an haifi Malam Mu'azu Hadeja a garin Hadeja, cikin 1920. shine Bahaushe na farko da ya fara rubuta Wakokinsa da rubutun Boko. Wannan kuwa ya faru ne, saboda acikin marubuta mawakan Hausa, shine wanda ya fara samun cikakken illimin boko. Dangidan Sarautar Hadejia ne, shine dalilin da wakokinsa suka fi maida himma wajen yada aqidun NPC a madadin NEPU. Kila wannanne ya janyo takaddama tsakaninsa da Malam Mudi Spikin. Bayan kammala karatunsa ne, ya fara aikin koyarwa a birnin Kano, har kuma ya rasu aikin da yake yi kenan.
Nayi ta kokarin in san ko yabar baya, amma har yanzu ban samu abin kamawa ba. Na kuma yi kokarin in san ko yana da iyali a birnin Kano, shima dai ban samu abin kamawa ba. Sai dai naji Shata na yiwa Inuwa Mai mai Kirari da "Baban Mu'azu, wanne Mu'azu? Mu azun Hadeja. Haji Inuwa Baban Yahaya" Na kuwa so hakanne don ko zan sami wasu wakokinsa da ba'a buga ba. Naji ya kan yiwa kansa kirari da "V T maineman albarka". Ga dai wata wakarsa, kafinmu kawo muku wasu.

Bin Allah shine babban bi
Kuma sai kabi wanda ya haife ka

Ka kiyaye hududulLahi suna
nan amru da nahyu suna kanka

Wallahi Uwa da Uba sune
Hanyarka ta neman albarka

In sun gajiya bisa zamani
Sai ka dau wahalarsu da karfinka

Yi fata kadda ka sabe su
Wata rana Allah zai saka

Abinda ka shuka don ka sani
Shine ka tsirowa gonarka

In hairi, hairi zaka gani
In sharri, sharri zai bi ka

Wa adi'ulLahu fadar Allah
Kuma girmama wanda ya girme ka

Duk wanda ya raina fadar Allah
Shi ya bata ya auka halaka

Duk wanda ya raina fadar Allah
Shine muka cewa Dan Iska

Har shina wa kansa kirari, sau
rara kaji taken dan iska

Dan iska sandan Kuka da sun
gumi nai ba;a yin taki

Dusar buntu ba'a ba dabba
To kaji kirarin dan iska

Dan iska naman Balbela
Ba a cin shi da na Hankaka

Kilishin Jaba sai dan iska
Ba mai ci sai ko mai shirka

Kashin Bera baya taki
Balle kayi dokin ga-na-ka

Kiwon Yimka, kiwon banza
Wata ran zai gallabi yayanka

Ajiyar Bera ajiyar wofi
Bari murna sabon dan iska

Ni zan hore ka abokina
Bari jawo dan iska ajika

In har ka yarda ya rabe ka
Ba'alin jama'a sa tsarge ka

Zai koya ma mugun hali
Watakil a kira ka da dan iska

Da 'wa kullu karinin' duba man
Ta'alimi ka samu zancenka

Kuma ka zama Shaidanil insi
Sai hirzi kai da masoyanka

Kuma ka zama Fattani domin
Allah ma bai son ka

Ka girmama Allah da Ma'aiki
Da iyaye duk da sarakinka

Wa ulul amri minkum duba
Ka kiyaye fadar mahaliccinka

In ka rainawa sarakinka
Ka rainawa mahaliccinka

Bari jin kyashin baiwar Allah
Mai kaskantawa da daukaka

Shi yadda ya so haka nan zai yi
Da yayi su sarakai, kai talaka

Da yaso zai baka duniya
Ba komai ce ba ga Rabbaka

In yaso sai kaga ka gajiya
Har ka gaza amfanin kan ka

Kai dai riki aikin alheri
Kowa kaya nasa zai dauka

Shine sarki mai fifiko
Da kasanka, wadansu ko sun fi ka

Wani na da Jaka zambar Goma
Wani bashi Kwabo balle fataka

Wani kullum mota za shi shiga
Wani kullum kaya zai dauka

Da tuwon Baure da gudun kurna
Wainar shinkafa Annafaka

Ga Alkaki duk da Alkubus
Allah ya baiwa wadansu haka

Wani sai shi tsugunna kan titi
In anci a miko mai sadaka

Wani mata nai hudu ne, kuma ga
Soraye, Benaye, Taska

shimfidu, da kujeru, Darduma
ko ina sai kamshi ke binka

Sai fenti zane iri-iri
Ga lantarki, kuma ga fanka

Wani bin Zaure shi kayi domin
Wani kasuwa zai je shi faka

Suturar wani ganye ko walki
Ba rigarma balle shi saka

Shi kance daurin Allah,
Ya daure bawa nai a daka

Wani ga sutura nan iri da iri
Ya jibge wasu cikin adaka

Kullum sai ya sake tsari
Duk wadda yaso ita za shi saka

A gidan wani guda zaka ji don
A gidan wani kuka za'a saka

Kai ba'awa Allah tilas
Shi yadda yaso haka zai baka

Da abin dariya dana mamaki
Ba sa karewa ba shakka

Wai kura ce aka ce ta tu
ba da sata don tsoron halaka

Makiyayi sai amince har
Ya kafa mata turke cikin maruka

Shi mai hakuri shike dafa du
tse ya sha romo mai albarka

Ya Allah taimaki bayinka
Duk wanda yake son manzonka

Mu'azu Hadejia nan ya tsaya
V T mai neman albarka

80 comments:

Anonymous said...

Thanks for writing this.

Anonymous said...

It is remarkable, it is an amusing piece

Anonymous said...

Cannot be

Anonymous said...

It agree, this rather good idea is necessary just by the way

Anonymous said...

It is simply magnificent phrase


I advise to you to come on a site where there is a lot of information on a theme interesting you. Will not regret. Hot Health

Anonymous said...

[url=http://seghan.ru/go.php?sid=35][img]http://s002.radikal.ru/i200/1001/f0/0ddd2280d906.jpg[/img][/url]












[url=http://ubpscsn.pro.ac/]e cigarette buy [/url]
ordering cigarettes online canada money problems with buying cigarettes and buy cigarettes
[url=http://vonzura.misslich.de/sitemap.html]buy black market cigarettes [/url]
buying cigarettes online where to buy fake cigarettes buy kent cigarettes online
[url=http://qzexaua.flackert.de/sitemap.html]money problems with buying cigarettes [/url]
remove cigarette order from a home buy usa gold cigarettes were to buy charter menthol cigarettes
[url=http://botziho.485.at/sitemap.html]e cigarette buy [/url]
buying cigarettes internet order cigarettes from europe buying minors cigarettes
[url=http://uvfaquc.akzentuiert.de/]where to buy electronic cigarette [/url]
buy japanese cigarettes buy electronic cigarettes buy sobranie black russian cigarettes
[url=http://uvfaquc.akzentuiert.de/sitemap.html]buy sweet dreams cigarettes [/url]
how can i order jezebel cigarettes buying cigarettes in ireland cigarette lighter splitter best buy
[url=http://ubpscsn.pro.ac/sitemap.html]buy cigarettes on the [/url]
cigarette roller buy buy seneca cigarettes on line buy cigarette loads
[url=http://cauvzah.weinend.de/sitemap.html]online cigarette ordering [/url]
buy epique cigarettes safe to buy cigarettes online buy cartons of cigarettes online
[url=http://uvfaquc.akzentuiert.de/sitemap.html]racist buys cigarettes [/url]
buy turkish cigarettes buy cigarette papers buy cheap cigarettes in the
[url=http://deuaexj.naheliegend.de/sitemap.html]where to buy nicotine free cigarettes [/url]
age to buy cigarettes in canada cheapest gas station to buy cigarettes buy cigarettes using paypal

Anonymous said...

Good brief and this fill someone in on helped me alot in my college assignement. Gratefulness you on your information.

Anonymous said...

Assalam Alaikum

Malam Fatuhu na ji dadin wannan Blog din naka Allah ya kara daukakashi.

Ina ganin da ka sa baitocin da ka rubuta a karkashin hotonka a cikin baka biyu domin kalmomin Malam Aliyu Akilune wadanda ya rubuta a kasan hotonsa a littafinsa na "Wakokin Aliyu Akilu".

Anonymous said...

Thanks for every other informative site. Where else could I am getting
that type of info written in such an ideal method?
I've a project that I am just now running on, and I've been at
the look out for such information.
Here is my site forex trading

Anonymous said...

These are really impressive ideas in regarding blogging.
You have touched some pleasant points here. Any way keep
up wrinting.
Feel free to surf my web-site - cigarettes online

Anonymous said...

Good day! Do you know if they make any plugins to help with Search
Engine Optimization? I'm trying to get my blog to rank for some targeted keywords but I'm
not seeing very good success. If you know of any please share.
Appreciate it!
Here is my page : panic attack

Anonymous said...

viagra online buy indian viagra online - best online pharmacy viagra

Anonymous said...

viagra online without prescription purchase viagra los angeles - liquid viagra buy us

Anonymous said...

viagra online without prescription buy viagra 100mg us - buy viagra mumbai

Anonymous said...

viagra online without prescription viagra quick delivery - purchase viagra us

Anonymous said...

buy viagra online viagra buy nz - viagra dosage size

Anonymous said...

cheapest viagra best way order viagra online - what viagra dosage do i need

Anonymous said...

buy soma soma pills drug test - buy soma with a mastercard

Anonymous said...

[url=http://loveepicentre.com/testimonials.php][img]http://loveepicentre.com/uploades/photos/7.jpg[/img][/url]
young women live dating [url=http://loveepicentre.com/]carbon dating evolution[/url] the beginning of a dating relationship
american dating america [url=http://loveepicentre.com/]expect respect teen dating violence curriculum[/url] local dating phone lines
playing hard to get for dating [url=http://loveepicentre.com/]asian dating personals[/url] dating site for the average americans

Anonymous said...

buy tramadol overnight tramadol dosage adults - best place to buy tramadol online reviews

Anonymous said...

buy tramadol online tramadol 50 mg how many get high - tramadol hcl for dogs side effects

Anonymous said...

generic xanax xanax drug fact sheet - xanax dosage before flight

Anonymous said...

xanax online xanax side effects permanent - xanax 5mg

Anonymous said...

buy tramadol online order tramadol no prescription cheap - tramadol drug addiction

Anonymous said...

tramadol online tramadol withdrawal codeine - tramadol high blood pressure

Anonymous said...

xanax cheap xanax alcohol overdose symptoms - does xanax pills look like

Anonymous said...

carisoprodol 350 mg side effects of taking carisoprodol - carisoprodol soma watson

Anonymous said...

generic xanax xanax overdose alcohol - order xanax india

Anonymous said...

xanax online xanax bars injecting - buy xanax online no rx

Anonymous said...

order xanax xanax extended release side effects - xanax drug class pregnancy

Anonymous said...

buy tramadol online tramadol withdrawal hot flashes - does tramadol hcl 50 mg get you high

Anonymous said...

buy xanax overnight delivery xanax generic for - xanax withdrawal 1 mg daily

Anonymous said...

buy carisoprodol carisoprodol 350 mg no prescription - carisoprodol hydrocodone side effects

Anonymous said...

xanax mg frontal alprazolam 0 5mg - buy xanax online fast shipping

Anonymous said...

buy cheap xanax generic for xanax alprazolam - replacement drug for xanax

Anonymous said...

carisoprodol 350 mg carisoprodol gaba - carisoprodol 350 mg tablet what

Anonymous said...

buy carisoprodol buy carisoprodol codeine - carisoprodol drug interaction

Anonymous said...

buy tramadol online buy tramadol online usa - cheap online tramadol cod

Anonymous said...

buy tramadol online tramadol canine dosage - tramadol and high blood pressure

Anonymous said...

discount cialis cheap cialis in australia - buy cialis online greece

Anonymous said...

order cialis no prescription how to buy cialis online safely - buy cialis professional

Anonymous said...

buy cialis professional online cialis daily online - cialis jelly review

Anonymous said...

buy xanax 1mg xanax klonopin conversion - generic xanax cost walmart

Anonymous said...

order cialis no prescription cialis online from usa no prescription - generic cialis buy us

Anonymous said...

http://landvoicelearning.com/#74967 tramadol 50 mg and - tramadol withdrawal symptoms nausea

Anonymous said...

http://buytramadolonlinecool.com/#30807 buy tramadol with cod delivery - tramadol 50 mg kapseln

Anonymous said...

buy tramadol online cheap buy tramadol in the usa - tramadol 50 mg vs norco

Anonymous said...

buy tramadol 180 buy tramadol 50mg net - tramadol sandoz l.p. 100 mg

Anonymous said...

http://buytramadolonlinecool.com/#28875 tramadol otc - can you buy tramadol over the counter in usa

Anonymous said...

buy klonopin online 1mg of klonopin high - klonopin withdrawal youtube

Anonymous said...

buy klonopin online klonopin for test anxiety - klonopin withdrawal .5mg

Anonymous said...

buy tramadol tramadol n024 - safe buy tramadol online

Anonymous said...

buy tramadol buy tramadol in dubai - buy tramadol online overnight shipping

Anonymous said...

buy generic tramadol buy tramadol cod overnight - tramadol cream

Anonymous said...

tramadol online generic tramadol hcl 50 mg - tramadol for dogs buy

Anonymous said...

buy klonopin online buy klonopin - klonopin withdrawal paranoia

Anonymous said...

buy ativan online ativan no prescription online pharmacy - ativan withdrawal program

Anonymous said...

A huge dick in my pussy,any warm wet tounge up my own arse
and cum as well as pussy juice all over me. Fuck, ozzy

my web site: hcg injections
My webpage :: hcg injections

Anonymous said...

First off I would liκe to say wonderful blog! Ι hаd a
quick question thаt I'd like to ask if you do not mind. I was interested to find out how you center yourself and clear your thoughts before writing. I've haԁ
a difficult time сleаring my mіnd іn getting my
thoughtѕ out there. I truly do еnјoy writing hοwever іt just seеms like the first 10 to 15 minutes tend to bе lost sіmply juѕt trying to fіgure οut
hoω to bеgin. Any recommеnԁatіοns
οr hints? Thank you!

Also visit my ωeblog; diet programs

Anonymous said...

Wоnderful beat ! I wish to apprenticе аt the sаme time аs you amend уouг site, how could i subsсrіbe
for a blοg web ѕіtе? The account helped me a apρlicаble deal.
I hаd bеen a little bit famіliar of this your broadcast
offered shіny tгanѕpaгent idea

Feel freе to vіsit my blog poѕt pacquiao steroids

Anonymous said...

http://staam.org/#56274 tramadol ultram 50 - tramadol overdose canine

Anonymous said...

xanax medication what is xanax 0.5mg - 1.5 mg xanax withdrawal

Anonymous said...

We stumbleԁ over here by a different web pagе and thought I might aѕ well check things out.
I like ωhat I ѕee so nоω і'm following you. Look forward to finding out about your web page repeatedly.

my webpage; hcg cream

Anonymous said...

Your currеnt post offers establishеd uѕeful to uѕ.
It’ѕ ѵeгy eԁucationаl and уоu're naturally extremely knowledgeable in this field. You get opened my own face to be able to different opinion of this specific matter with intriguing, notable and reliable content material.

my web page :: buy viagra online

Anonymous said...

Yοuг current artіclе fеаtuгеs vеrіfiеd beneficial to us.

It’s really hеlpful and уou гeally arе
obvіouѕlу еxtгеmelу еducаteԁ in this гegion.
You havе оpеnеd my οwn eyeѕ for
уou tо ԁiffеrеnt thoughts аbοut thіѕ kinԁ of topic together wіth intriguing, notable and solid cοntent material.


Cheсk out my wеb blog; phentermine

Anonymous said...

Your current post fеatures verified necessarу to me.
It’s гeally educational and you really агe clearly really well-infoгmed in this region.
You haѵe got oρened up my persοnal еye for уou to varying thoughts about
this specіfic subject uѕіng interesting and ѕolid content material.



Мy site ... buy viagra

Anonymous said...

The article has established useful to mе peгsonаllу.
It’s extremelу informаtіѵe and you're simply clearly extremely knowledgeable in this region. You have got popped my eyes for you to various thoughts about this kind of matter along with intriguing and strong articles.

My weblog; www.kolleg-st-thomas.de

Anonymous said...

Hey there, I think your website might be having browser compatibility issues.

When I look at your blog in Chrome, it looks fine but when opening in Internet Explorer, it has some overlapping.
I just wanted to give you a quick heads up! Other then that, great blog!


my blog post http://al.ydwkj.com/

Anonymous said...

Ηey vеry nice blοg!

Heгe is my web-site :: http://socialcode.altervista.org/

Anonymous said...

hunting singles dating http://loveepicentre.com/taketour/ 502 dating
dating when you are forty [url=http://loveepicentre.com]event dating ri[/url] bella gable biker dating
spanking dating sitew [url=http://loveepicentre.com/taketour/]dating girls in washington dc[/url] europ dating site [url=http://loveepicentre.com/user/aaminalove22/]aaminalove22[/url] alternative sex dating sites

Anonymous said...

Your rеpоrt features pгoven useful to me peгsοnаlly.
It’s veгy informatіve and уou're simply naturally very well-informed of this type. You get opened my personal face to numerous opinion of this specific subject with intriguing, notable and strong content material.

Here is my web-site ... tramadol online

Anonymous said...

It's really very complicated in this busy life to listen news on Television, thus I just use internet for that reason, and get the most recent information.

my page ... lamairic.fr

Anonymous said...

I know this site provides quality dependent articles or reviews
and extra information, is there any other web page which gives these data in quality?


Here is my webpage :: car insurance quotes online

Anonymous said...

I am really enjoying the theme/design of your
website. Do you ever run into any web browser compatibility problems?

A number of my blog audience have complained about my blog
not operating correctly in Explorer but looks great in Firefox.
Do you have any recommendations to help fix this problem?



Here is my blog ... background check

Saleh Kaura said...

Abin jin dadi da alfahari ne mutum ya ga yadda ake bayar da namijin kokari wajen kare adabin harshensa, don haka kun cancanci a jinjina maku matuka; sai dai muna kishir-war tarihin wadannan mawaka, muna kuma fatan ba za ku gaza wajen shayar da mu ruwan korama mai sanyi na wadannan bayin Allah kuma kundin al'umma ba. Na gode.

Anonymous said...

Hi, I read your blogs on a regular basis. Your story-telling style is awesome, keep it up!


my website; iphone 5 jailbreak

Unknown said...

Nice Post Love Reading Its

tadalis 20 mg

Generic Viagra

bata jepara said...

terima kasih

bata welahan said...

terima kasih informasinya,
saya mau berbagi info juga tentang batu bata ya gaes...

salah satu batu bata berkualitas buatan tangan dari para pengrajin batu bata adalah batu bata dari Jepara, untuk pemesanan, silakan bisa klik chat Whatsapp berikut ini.
Bp Sukadar » 0852-9275-8208 👈 click to chat

Anonymous said...

تحياتنا دكتور صالح ( أنها من القصائد الرائعة للشاعر الهوساوي Mu`azu Hadeja وهي قصيدة الحقيقة لا تقبل التغيير Gaskiy bata sake gashi ) من ديوان رائع يحتوي علي ١١ قصيدة كلهم مدعاة للفخر بهذا الشاعر الإسلامي الجميل . سلامنا لك دكتور صالح . Aliyu Hassan من تلاميذ البروفيسور صبري سلامة والدكتور شوقي الفرماوي . ) مصر .